’Yan’uwa suna aiki da ƙwazo a Ofishinmu da ke Wallkill a New York

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Agusta 2019

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da alkawuran da Allah ya yi mana.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”

Idan mun dogara ga Jehobah, za mu kasance da karfin zuciya a lokacin damuwa.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Yi Tarayya da Mutanen da Suke Kaunar Jehobah

Wadanda muke yawan tarayya da su za su iya sa mu yi abu mai ko marar kyau.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ka Kuma Nada Dattawa”

Ana bin tsarin Littafi Mai Tsarki wajen nada dattawa a ikilisiya.

RAYUWAR KIRISTA

Matasa​—Ku Zama “da Kwazon Yin Ayyukan Kirki”

Ta yaya matasa za su cim ma makasudinsu na hidimar majagaba na dan lokaci ko kuma na kullum?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta

Ta yaya za mu nuna cewa muna son adalci kuma muna kin mugunta?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Yi Iya Kokarinku don Ku Shiga Hutun Allah

Ta yaya za mu shiga cikin hutun Allah, kuma me za mu yi don mu ci gaba da zama a wurin?

RAYUWAR KIRISTA

Ayyukan Kirki da Jehobah Ba Zai Manta da Su Ba

Wadanne abubuwa ne za su sa mutum ya cancanci yin hidima a Bethel?