Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

13-19 ga Agusta

LUKA 19-20

13-19 ga Agusta
 • Waƙa ta 84 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Darussa Daga Kwatancin Fam Goma”: (minti 10)

  • Lu 19:​12, 13​—“Wani babban mutum” ya umurci bayinsa su ci gaba da yin sana’a har sai ya dawo (jy 232 sakin layi na 2-4)

  • Lu 19:​16-19​—Ko da yake bayi masu amincin sun sami riba dabam-dabam, dukan su sun sami lada (jy 232 sakin layi na 7)

  • Lu 19:​20-24​—Mugun bawan da ya ƙi ya yi aiki bai sami lada ba (jy 233 sakin layi na 1)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Lu 19:43​—Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya cika? (“bango” bayanin Lu 19:43 a nwtsty)

  • Lu 20:38​—Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya ƙara ba mu tabbaci cewa za a ta da matattu? (“don a wurinsa duka rayayyu ne” bayanin Lu 20:38 a nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 19:​11-27

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

 • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w14 8/15 29-30​—Jigo: Shin Mutanen da Yesu Ya Faɗa a Luka 20:​34-36 Waɗanda Za a Tayar a Nan Duniya Ne?

RAYUWAR KIRISTA