Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

14-20 ga Agusta

EZEKIYEL 32-34

14-20 ga Agusta
 • Waƙa ta 144 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Hakkin da Mai Tsaro Yake da Shi”: (minti 10)

  • Eze 33:7​—Jehobah ya naɗa Ezekiyel a matsayin mai tsaro (it-2-E 1172 sakin layi na 2)

  • Eze 33:8, 9​—Mai tsaro yana yi wa mutane gargaɗi don kada ya ɗauki alhakin jininsu (w88 5/1 25 sakin layi na 13)

  • Eze 33:11, 14-16​—Jehobah zai ceci waɗanda suka saurari gargaɗi (w12 3/15 15 sakin layi na 3)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 33:32, 33​—Me ya sa muke bukatar mu ɗage a yin wa’azi duk da tsanantawa? (w91 10/1 23 sakin layi na 16-17)

  • Eze 34:23​—Ta yaya wannan ayar ta cika? (w07 4/1 26 sakin layi na 3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 32:​1-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.4​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.4​—Ka gayyato mutumin zuwa taro.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 2 sakin layi na 9-10​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA