Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

AWAKE!

Tambaya: Shin kana ganin yana da amfani mutum ya bar halayensa marasa kyau?

Nassi: M. Wa 7:8a

Abin da Za Ka Ce: Waɗannan talifofin sun tattauna wasu ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa mutane su gyara halayensu da kuma amfanin da za su samu.

AWAKE!

Tambaya: Dole ne mu fuskanci canje-canje a rayuwa. Amma me kake gani zai iya taimaka mana mu bi da su yadda ya kamata?

Nassi: M. Wa 7:10

Abin da Za Ka Ce: [Ka nuna wa mutumin talifin da ke shafi na 10.] Wannan talifin ya tattauna yadda ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka mana sa’ad da yanayinmu ya canja.

KA SAURARI ALLAH DON KA RAYU HAR ABADA

Tambaya: Ba wanda bai da suna a duniya. Shin kana ganin Allah yana da suna?

Nassi: Za 83:18

Abin da Za Ka Ce: Wannan ƙasidar ta nuna abubuwa da dama da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da Allah. [Sai ku ɗan tattauna shafi na 6 da 7.]

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.