Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Mene ne Allah ya nufa wa ’yan Adam?

Nassi: Fa 1:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya muka san cewa Allah zai cika nufinsa game da ’yan Adam?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah zai cika nufinsa game da ’yan Adam?

Nassi: Ish 55:11

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya cika nufinsa game da ’yan Adam?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya cika nufinsa game da ’yan Adam?

Nassi: Za 37:​10, 11

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne za mu yi don mu amfana daga alkawuran da Allah ya yi?

RARRABA TAKARDAR GAYYATA NA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU (14 ga Maris–7 ga Afrilu):

“Muna gayyatar ka zuwa wani taro da miliyoyin mutane za su halarta. Taron na tunawa da mutuwar Yesu ne.” Ka ba wa maigidan takardar gayyatar. Sai ka ce, “a cikin wannan takardar, akwai lokaci da kuma wurin da za a yi taron. Ban da haka, muna so mu gayyace ka zuwa wani taro na musamman da za a yi mako ɗaya kafin makon da za a yi taron tunawa da mutuwar Yesu.”

Tambayar da Za Ka Yi Idan Mutumin Ya So Wa’azin: Me ya sa Yesu ya mutu?