Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

8-14 ga Afrilu

1 KORINTIYAWA 10-13

8-14 ga Afrilu
 • Waƙa ta 30 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Mai Aminci Ne”: (minti 10)

  • 1Ko 10:13​—Jehobah ba ya zaɓa mana irin jarabar da za ta same mu (w17.02 29-30)

  • 1Ko 10:13​—Wasu ma suna fuskantar irin jarabar da muke fuskanta

  • 1Ko 10:13​—Idan mun dogara ga Jehobah, zai taimaka mana mu jimre duk wata jarabar da ta same mu

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 1Ko 10:8​—Me ya sa ayar nan ta ce Isra’ilawa 23,000 ne suka mutu a rana ɗaya saboda lalata, amma Littafin Ƙidaya 25:9 ya ce mutane 24,000 ne suka mutu? (mwbr19.04-HA an ɗauko daga w04 4/1 29)

  • 1Ko 11:​5, 610​—Wajibi ne ’yar’uwa ta ɗaura ɗankwali kafin ta gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki a gaban ɗan’uwa? (w15 2/15 30)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ko 10:​1-17 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA