Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

22-28 ga Afrilu

1 KORINTIYAWA 14-16

22-28 ga Afrilu
 • Waƙa ta 22 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Allah Zai Zama ‘Kome da Kome’ ga Kowa”: (minti 10)

  • 1Ko 15:​24, 25​—Sa’ad da Almasihu zai yi sarauta, zai hallaka dukan maƙiyan Allah (mwbr19.04-HA an dauko daga w98 7/1 27 sakin layi na 10)

  • 1Ko 15:26​—Za a kawar da mutuwa (kr 237 sakin layi na 21)

  • 1Ko 15:​27, 28​—Kristi zai miƙa wa Jehobah mulkin da kuma sarautar (w12 9/15 12 sakin layi na 17)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 1Ko 14:​34, 35​—Shin manzo Bulus ya hana mata yin magana ne? (w12 9/1 9, akwati)

  • 1Ko 15:53​—Mene ne jiki marar mutuwa yake nufi? (w09 2/15 25 sakin layi na 6; w98 7/1 26 sakin layi na 7)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ko 14:​20-40 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA