Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Wane ne zai iya ba mu shawara game da yadda za mu yi farin ciki a rayuwa?

Nassi: Za 1:​1, 2

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Idan muna ƙaunar kuɗi da abubuwan duniya sosai, ta yaya hakan zai shafi farin cikinmu?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Idan muna ƙaunar kuɗi da abubuwan duniya sosai, ta yaya hakan zai shafi farin cikinmu?

Nassi: 1Ti 6:​9, 10

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wace albarka za mu samu idan mun kasance da halin da ya dace?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Wace albarka za mu samu idan mun kasance da halin da ya dace?

Nassi: Mis 17:22

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya iyali za ta yi farin ciki duk da matsaloli na yau da kullum?