Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Afrilu–6 ga Mayu

MARKUS 5-6

30 ga Afrilu–6 ga Mayu
 • Waƙa ta 151 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yesu Yana da Ikon Tayar da Ƙaunatattunmu da Suka Mutu”: (minti 10)

  • Mk 5:38​—Muna baƙin ciki sosai idan wani da muke ƙaunar sa ya rasu

  • Mk 5:​39-41​—Yesu yana da ikon tayar da waɗanda suka mutu (nwtsty na nazarin Mk 5:39)

  • Mk 5:42​—Tashin matattu a nan gaba zai sa mutane “mamaki” sosai (jy 118 sakin layi na 6)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mk 5:​19, 20​—Me ya sa umurnin Yesu a wannan lokacin ya yi dabam da na sauran? (nwtsty na nazarin Mk 5:19)

  • Mk 6:11​—Mene ne furucin nan “ku karkaɗe kura da ke ƙarƙashin sawayenku” yake nufi? (nwtsty na nazari)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 6:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka nuna wa maigidan dandalin jw.org.

 • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi kuma ka yi tambaya don ziyara ta gaba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 36 sakin layi na 23-24​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibin.

RAYUWAR KIRISTA