Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 17-21

Ka Bar Jehobah Ya Gyara Tunaninka da Halayenka

Ka Bar Jehobah Ya Gyara Tunaninka da Halayenka

Ka amince da gyarar Jehobah

18:1-11

  • Jehobah yana ba mu shawarwari da kuma horo don ya gyara halayenmu na Kirista

  • Muna bukatar mu yi biyayya da kuma amince da gyararsa

  • Jehobah ba ya tilasta mana mu yi abin da ba ma so

Maginin tukwane yana iya canja ra’ayinsa a kan abin da ya yi niyyar yi da laka

  • Jehobah ya ba mu ’yancin yin zaɓi, don hakan, za mu iya amincewa da gyararsa ko a’a

  • Jehobah yana bi da mutane bisa ga yadda suka amince da umurninsa

A waɗanne hanyoyi ne nake bukatar Jehobah ya yi mini gyara?