Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Afrilu

AYUBA 16-20

4-10 ga Afrilu
 • Waƙa ta 79 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Ƙarfafa Wasu da Kalmomi Masu Kyau”: (minti 10)

  • Ayu 16:4, 5—Ya kamata furucin mashawarci ya zama mai ban ƙarfafa (w90 3/15 27 sakin layi na 1-2)

  • Ayu 19:2—Baƙar maganar da Bildad ya yi wa Ayuba ta sa shi kuka (w06 4/1 9 sakin layi na 15; w94 10/1 32)

  • Ayu 19:25—Begen tashin matattu ya taimaki Ayuba sa’ad da yake fuskantar matsi (w06 4/1 9 sakin layi na 14; it-2 735 sakin layi na 2-3)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ayu 18:6—Mene ne furucin da Bildad ya yi a wannan ayar take nufi? (it-2 196 sakin layi na 4)

  • Ayu 19:26—Ta yaya Ayuba ya “ga Allah,” tun da babu mutumin da zai iya ganin Jehobah? (w94 11/15 19 sakin layi na 17)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 19:1-23 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 42

 • Sabon Talifi don Soma Tattaunawa da Mutane”: (minti 10) Tattaunawa. Ka ƙarfafa kowa ya yi amfani da talifin nan “Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?” don soma tattaunawar ta za ta taimaka wajen gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki.

 • Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu: (minti 5) Jawabin da dattijo zai bayar da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Fabrairu, 2015, shafi na 30, sakin layi na 4-6.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 12 sakin layi na 13-25, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 107 (minti 30)

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 65 da Addu’a