Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

20-26 ga Yuni

ZABURA 45-51

20-26 ga Yuni
 • Waƙa ta 67 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Ba Zai Yasar da Mai Karyayyar Zuciya Ba”: (minti 10)

  • Za 51:1-4—Dauda ya yi baƙin ciki don zunubin da ya yi (w93 3/1 10-11 sakin layi na 9-13)

  • Za 51:7-9—Dauda ya so Jehobah ya gafarta masa don ya daina baƙin ciki (w93 3/1 12-13 sakin layi na 18-20)

  • Za 51:10-17—Dauda ya san cewa Jehobah zai iya gafarta wa mutumin da ya tuba da gaske (w15 6/15 14 sakin layi na 6; w93 3/1 14-16 sakin layi na 4-16)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 45:4—Wace gaskiya ce muke bukata mu kāre? (w14 2/15 5 sakin layi na 11)

  • Za 48:12, 13—Mene ne ya wajaba mu yi bisa ga waɗannan ayoyin? (w15 7/15 9 sakin layi na 13)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 49:10–50:6

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA