Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

AWAKE!

Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar Awake! tana ɗauke da wani batu mai ban sha’awa. [Ka ba maigidan mujallar.]

Tambaya: Shin ka san cewa Shaidun Jehobah suna fassara littattafansu zuwa yaruka fiye da 750?

Nassi: R. Yoh 14:6

AWAKE!

Tambaya: A ganin ka, wannan ƙa’idar za ta iya taimaka wa ma’aurata sa’ad da suke neman su magance wata matsala?

Nassi: Yaƙ 1:19

Abin da Za Ka Ce: [Ka nuna masa talifin da ke shafi na 10.] Wannan talifin ma yana ɗauke da wasu ƙa’idodin da za su taimaki ma’aurata.

WARƘOƘI

Tambaya: Don Allah zan so in yi maka wata tambaya. [Sai ka karanta masa tambayar da kuma amsoshin da ke shafin farko.] Mene ne ra’ayinka?

Nassi: [Waɗanda ke shafi na 2 na warƙar]

Abin da Za Ka Ce: An bayyana manufar ayoyin a wannan warƙar.

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.