Masu shela suna ba da warƙoƙi a ƙasar Malita

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Yuni 2016

Gabatarwa

Yadda za a ba da mujallar Awake! da kuma warkoki. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Dogara ga Jehobah Kuma Ka Yi Nagarta

Ka yi amfani da shawarar da ke Zabura 37.

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Amfani da Bidiyoyi don Koyarwa

Me ya sa za mu yi amfani da wadannan bidiyoyin a wa’azi? Ta yaya za su kyautata yadda muke koyarwa?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Taimaka wa Marasa Lafiya

Furucin da aka hure Dauda ya rubuta a Zabura 41 zai ƙarfafa bayin Allah masu aminci da suke fama da ciwo ko kuma wani yanayi.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Ba Zai Yasar da Mai Karyayyar Zuciya Ba

A Zabura 51, Dauda ya kwanta yadda zunubi ya sa shi bakin ciki. Me ya taimaka masa ya sake kulla dangantaka da Jehobah?

RAYUWAR KIRISTA

Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta

Ka yi amfani da wadannan tambayoyin don ka tattauna abin da Mulkin Allah ya cim ma tun daga shekara ta 1914.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ka Zuba Nawayarka Bisa Jehobah”

Abin da aka hure Dauda ya rubuta a Zabura 55:22 zai taimaka mana mu jimre sa’ad da muke cikin yanayi.

RAYUWAR KIRISTA

“Allah Mai Taimakona Ne”

Dauda ya yabi Jehobah don Littafi Mai Tsarki. Wadanne ayoyin Littafi Mai Tsarki ne suke taimaka maka ka jimre da matsaloli?