B12-A
Makon Ƙarshe na Yesu a Duniya (Kashi na 1)
Urushalima da Kewayenta
-
Haikali
-
Lambun Getsemani (?)
-
Fadar Gwamna
-
Gidan Kayafas (?)
-
Fadar Hirudus Antifas (?)
-
Tafkin Betzata
-
Tafkin Siluwam
-
Wurin Taro na Sanhedrin (?)
-
Golgota (?)
-
Akaldama (?)
Ka duba rana: 8 ga Nisan | 9 ga Nisan | 10 ga Nisan | 11 ga Nisan
8 ga Nisan (Ranar Assabaci)
FAƊUWAR RANA (Ranakun Yahudawa suna somawa kuma su ƙare da faɗuwar rana)
-
Ya isa Betani kwana shida kafin Bikin Ƙetarewa
FITOWAR RANA
FAƊUWAR RANA
9 ga Nisan
FAƊUWAR RANA
-
Ya ci abinci da Siman kuturu
-
Maryamu ta shafe Yesu da mān nad
-
Yahudawa sun ziyarci Yesu da Liꞌazaru
FITOWAR RANA
-
Ya shiga Urushalima a kan jaki
-
Ya yi koyarwa a haikali
FITOWAR RANA
10 ga Nisan
FAƊUWAR RANA
-
Ya kwana a Betani
FITOWAR RANA
-
Ya tafi Urushalima da sassafe
-
Ya tsabtace haikali
-
Jehobah ya yi magana daga sama
FITOWAR RANA
11 ga Nisan
FAƊUWAR RANA
FITOWAR RANA
-
Ya yi koyarwa a haikali ta wajen yin amfani da misalai
-
Ya tsawata wa Farisiyawa
-
Ya lura da gudummawar da matar da mijinta ya mutu ta bayar
-
A Tudun Zaitun, ya annabta hallakar Urushalima kuma ya ba da alamar dawowarsa a nan gaba
FITOWAR RANA
Yesu ya mutu a 33 B.H.Y.
Kwarin Hinnom
Kwarin Kidron
Tudun Zaitun
Zuwa Betfaji da Betani
Zuwa Betani

