Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya

Makon Ƙarshe na Yesu a Duniya (Kashi na 2)

Hausa
Makon Ƙarshe na Yesu a Duniya (Kashi na 2)
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg
nwt p. 508

B12-B

Makon Ƙarshe na Yesu a Duniya (Kashi na 2)

Urushalima da Kewayenta

  1. Haikali

  2.   Lambun Getsemani (?)

  3.    Fadar Gwamna

  4.   Gidan Kayafas (?)

  5.   Fadar Hirudus Antifas (?)

  6. Tafkin Betzata

  7. Tafkin Siluwam

  8.   Wurin Taro na Sanhedrin (?)

  9.   Golgota (?)

  10. Akaldama (?)

     Ka duba rana:  12 ga Nisan |  13 ga Nisan |  14 ga Nisan |  15 ga Nisan |  16 ga Nisan

 12 ga Nisan

FAƊUWAR RANA (Ranakun Yahudawa suna somawa kuma su ƙare da faɗuwar rana)

FITOWAR RANA

  • Shi kaɗai da almajiransa

  • Yahuda ya shirya yadda zai ci amanarsa

FAƊUWAR RANA

 13 ga Nisan

FAƊUWAR RANA

FITOWAR RANA

  • Bitrus da Yohanna sun yi shirye-shiryen Bikin Ƙetarewa

  • Yesu da sauran mazannin sun iso da yamma

FAƊUWAR RANA

 14 ga Nisan

FAƊUWAR RANA

  • Ya yi Bikin Ƙetarewa da manzanninsa

  • Ya wanke ƙafafun manzanninsa

  • Ya sallami Yahuda

  • Ya kafa Abincin Yamma na Ubangiji

  • An ci amanarsa kuma aka kama shi a lambun Getsemani ( 2)

  • Manzannin sun gudu

  • Membobin Sanhedrin sun yi masa shariꞌa a gidan Kayafas ( 4)

  • Bitrus ya yi mūsun sanin Yesu

FITOWAR RANA

  • An sake kawo shi gaban membobin Sanhedrin ( 8)

  • An kai shi gaban Bilatus ( 3), saꞌan nan gaban Hirudus ( 5), sai aka sake mai da shi gaban Bilatus ( 3)

  • An yanke masa hukuncin kisa kuma aka kashe shi a Golgota ( 9)

  • Ya mutu wajen ƙarfe uku na yamma

  • An saukar da gawarsa kuma aka binne

FAƊUWAR RANA

 15 ga Nisan (Ranar Assabaci)

FAƊUWAR RANA

FITOWAR RANA

  • Bilatus ya yarda a sa masu gadi a kabarin Yesu

FAƊUWAR RANA

 16 ga Nisan

FAƊUWAR RANA

  • An ƙara sayan turaren bizina

FITOWAR RANA

  • An ta da shi

  • Ya bayyana ga almajiransa

FAƊUWAR RANA