B14-A
Awo da Kuɗi
-
Awon Abu Mai Ruwa-Ruwa
-
Kor (bat 10 / hin 60)
Lita 220 / galan 58.1
-
Bat (hin 6)
Lita 22 / galan 5.81
-
Hin (log 12)
Lita 3.67 / fint 7.75
-
Log (1⁄12 na hin)
Lita 0.31 / fint 0.66
-
Awon Hatsi
-
Homer (kor 1 / efah 10)
Lita 220 / mudu 200
-
Efah (seah 3 / omer 10)
Lita 22 / mudu 20
-
Seah (31⁄3 na omer)
Lita 7.33 / mudu 6.66
-
Omer (14⁄5 na kab)
Lita 2.2 / mudu 2
-
Kab
Lita 1.22 / mudu 1.11
-
Kuwat
Lita 1.08 / mudu 0.98
-
Awon Tsawo
-
Dogon sanda (dogon kubit 6)
mita 3.11 / ƙafa 10.2
-
Sanda (kubit 6)
mita 2.67 / ƙafa 8.75
-
Gaba
mita 1.8 / ƙafa 6
-
Dogon kubit (fāɗin hannu 7)
santimita 51.8 / inci 20.4
-
Kubit (taku 2 / fāɗin hannu 6)
santimita 44.5 / inci 17.5
-
Gajeren kubit
santimita 38 / inci 15
-
Filin wasan Roma 1
1⁄8 na mil na Roma= mita 185 / ƙafa 606.95
-
1 Fāɗin yatsa (1⁄4 na fāɗin hannu)
santimita 1.85 / inci 0.73
-
2 Fāɗin hannu (fāɗin yatsa 4)
santimita 7.4 / inci 2.9
-
3 Taki (fāɗin yatsa 3)
santimita 22.2 / inci 8.75

