Hausa
Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Gagarumar Hidimar Yesu a Galili (Kashi na 2)
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg
nwt p. 491

A7-D

Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Gagarumar Hidimar Yesu a Galili (Kashi na 2)

LOKACI

WURI

ABIN DA YA FARU

MATIYU

MARKUS

LUKA

YOHANNA

31 ko 32

Yankin Kafarnahum

Yesu ya ba da misalai game da Mulki

13:1-53

4:1-34

8:4-18

 

Tekun Galili

Ya dakatar da iska mai ƙarfi daga cikin jirgin ruwa

8:18, 23-27

4:35-41

8:22-25

 

Yankin Gadara

Ya fitar da aljanu kuma ya tura su cikin aladu

8:28-34

5:1-20

8:26-39

 

Mai yiwuwa a Kafarnahum

Ya warkar da mata mai yoyon jini; ya ta da yarinyar Yayirus

9:18-26

5:21-43

8:40-56

 

Kafarnahum (?)

Ya warkar da makafi da bebe

9:27-34

     

Nazaret

An sake ƙin sa a yankinsu

13:54-58

6:1-5

   

Galili

Lokaci na uku da ya zagaya Galili yana waꞌazi; ya faɗaɗa aikin ta wajen aika manzanninsa

9:35–11:1

6:6-13

9:1-6

 

Tibariya

Hirudus ya yanke kan Yohanna Mai Baftisma; labarin Yesu ya sa Hirudus ya damu sosai

14:1-12

6:14-29

9:7-9

 

32, kusa da Bikin Ƙetarewa (Yoh 6:4)

Kafarnahum (?); arewa maso gabashin Tekun Galili

Manzanni sun dawo daga waꞌazi; Yesu ya ciyar da maza 5,000

14:13-21

6:30-44

9:10-17

6:1-13

Arewa maso gabashin Tekun Galili; Ganisaret

Jamaꞌa sun so su naɗa Yesu sarki; ya yi tafiya a kan teku; ya warkar da mutane da yawa

14:22-36

6:45-56

 

6:14-21

Kafarnahum

Yesu ya ce shi ne “burodi mai ba da rai”; da yawa sun yi tuntuɓe kuma sun bar shi

     

6:22-71

32, bayan Bikin Ƙetarewa

Wataƙila a Kafarnahum

Ya fallasa alꞌadun ꞌyanꞌadam

15:1-20

7:1-23

 

7:1

Finikiya; Dikafolis

Ya warkar da ꞌyar wata daga Finikiya da ke Siriya; ya ciyar da maza 4,000

15:21-38

7:24–8:9

   

Magadan

Ya ba da alamar Yunana kaɗai

15:39–16:4

8:10-12