Hausa
Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Hidimar Yesu ta Ƙarshe a Urushalima (Kashi na 2)
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg
nwt pp. 498-499

A7-H

Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Hidimar Yesu ta Ƙarshe a Urushalima (Kashi na 2)

LOKACI

WURI

ABIN DA YA FARU

MATIYU

MARKUS

LUKA

YOHANNA

14 ga Nisan

Urushalima

Yesu ya ce Yahuda mai cin amana ne kuma ya sallame shi

26:21-25

14:18-21

22:21-23

13:21-30

Ya kafa Abincin Yamma na Ubangiji (1Ko 11:23-25)

26:26-29

14:22-25

22:19, 20, 24-30

 

Ya ce Bitrus zai yi mūsun sa kuma manzanninsa za su watse

26:31-35

14:27-31

22:31-38

13:31-38

Ya yi alkawarin mataimaki; misalin itacen inabi na gaske; ya ce su nuna ƙauna; adduꞌa ta ƙarshe da manzanninsa

     

14:1–17:26

Getsemani

Ya yi baƙin ciki sosai a lambun; an ci amanarsa kuma an kama shi

26:30, 36-56

14:26, 32-52

22:39-53

18:1-12

Urushalima

Anas ya yi masa tambayoyi; Kayafa da Majalisar Yahudawa sun yi masa shariꞌa; Bitrus ya yi mūsun sanin sa

26:57–27:1

14:53–15:1

22:54-71

18:13-27

Yahuda mai cin amana ya rataye kansa (A.M 1:18, 19)

27:3-10

     

A gaban Bilatus, saꞌan nan Hirudus, kuma aka komar da shi wurin Bilatus

27:2, 11-14

15:1-5

23:1-12

18:28-38

Bilatus ya so ya sake shi amma Yahudawa sun ce ya saki Barabbas; an yanke masa hukuncin kisa a kan gungumen azaba

27:15-30

15:6-19

23:13-25

18:39–19:16

(wajen ƙarfe 3 da rana, ran Jummaꞌa)

Golgota

Ya mutu a kan gungumen azaba

27:31-56

15:20-41

23:26-49

19:16-30

Urushalima

An sauke gawarsa daga gungumen kuma aka saka a cikin kabari

27:57-61

15:42-47

23:50-56

19:31-42

15 ga Nisan

Urushalima

Firistoci da Farisiyawa sun kawo masu gadin kabarin kuma suka rufe bakin kabarin

27:62-66

     

16 ga Nisan

Urushalima da kewayenta; Imawus

An ta da Yesu; ya bayyana ga almajiransa sau biyar

28:1-15

16:1-8

24:1-49

20:1-25

Bayan 16 ga Nisan

Urushalima; Galili

Ya ƙara bayyana ga almajiran (1Ko 15:5-7; A.M 1:3-8); ya ba da umurni; ya ce a sa mutane su zama almajiransa

28:16-20

   

20:26–21:25

25 ga Iyyar

Tudun Zaitun, kusa da Betani

Yesu ya haura sama, kwanaki 40 bayan tashiwarsa (A.M 1:9-12)

   

24:50-53