A7-E
Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Hidimar Yesu a Galili (Kashi na 3) da kuma Yahudiya
LOKACI |
WURI |
ABIN DA YA FARU |
MATIYU |
MARKUS |
LUKA |
YOHANNA |
|---|---|---|---|---|---|---|
32, bayan Bikin Ƙetarewa |
Tekun Galili; Betsaida |
Saꞌad da yake cikin jirgin ruwa za shi Betsaida, Yesu ya yi gargaɗi a kan yistin Farisiyawa; ya warkar da makaho |
||||
Yankin Kaisariya Filibi |
Mabuɗan Mulkin; Yesu ya ce za a kashe shi kuma zai tashi |
|||||
Wataƙila Tudun Harmon |
Kamannin Yesu ya canja; Jehobah ya yi magana |
|||||
Yankin Kaisariya Filibi |
Ya warkar da yaro mai aljani |
|||||
Galili |
Yesu ya sake faɗa cewa za a kashe shi |
|||||
Kafarnahum |
An biya haraji da tsabar kuɗi da aka fitar daga bakin kifi |
|||||
Wanda ya fi girma a Mulkin; misalin tunkiyar da ta ɓata da na bawa marar tausayi |
||||||
Galili-Samariya |
A hanyar Urushalima, ya ce wa almajiransa su yi sadaukarwa don Mulkin |
Hidimar da Yesu Ya Yi Daga Baya a Yahudiya
LOKACI |
WURI |
ABIN DA YA FARU |
MATIYU |
MARKUS |
LUKA |
YOHANNA |
|---|---|---|---|---|---|---|
32, Bikin Bukkoki (ko kuma, Tentuna) |
Urushalima |
Ya yi koyarwa a wurin Bikin; an tura jamiꞌai su kama shi |
||||
Ya ce “Ni ne hasken duniya”; ya warkar da wani da aka haife shi makaho |
||||||
Wataƙila Yahudiya |
Ya aiki almajirai 70; sun dawo da murna |
|||||
Yahudiya; Betani |
Misalin mutumin Samariya mai kirki; Yesu ya ziyarci Marta da Maryamu |
|||||
Wataƙila Yahudiya |
Adduꞌar da Yesu ya koyar; misalin aboki mai naciya |
|||||
Ya fitar da aljanu da yatsar Allah; ya sake ba da alamar Yunana kaɗai |
||||||
Ya ci abinci da wani Bafarisi; ya tsawata wa Farisiyawa don munafuncinsu |
||||||
Misalai: mai arziki marar wayo da bawa mai aminci |
||||||
Ya warkar da wata gurguwa a Ranar Assabaci; misalan ƙwayar mastad da yisti |
||||||
32, Bikin Keɓewa |
Urushalima |
Misalin makiyayi mai kyau da garken tumaki; Yahudawa sun so su jejjefe shi; ya tafi Betani da ke ƙetaren Kogin Jodan |

