Hausa
Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Hidimar da Yesu Ya Yi Daga Baya a Gabashin Kogin Jodan
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg
nwt pp. 494-495

A7-F

Muhimman Abubuwa da Suka Faru da Yesu Saꞌad da Yake Duniya—Hidimar da Yesu Ya Yi Daga Baya a Gabashin Kogin Jodan

LOKACI

WURI

ABIN DA YA FARU

MATIYU

MARKUS

LUKA

YOHANNA

32, bayan Bikin Keɓewa

Betani da ke ƙetaren Kogin Jodan

Ya je wurin da Yohanna yake baftisma; mutane da yawa sun ba da gaskiya ga Yesu

     

10:40-42

Firiya

Ya yi waꞌazi a birane da ƙauyuka, yana tafiya zuwa Urushalima

   

13:22

 

Ya ƙarfafa su su bi ƙaramar ƙofa; ya tausaya wa Urushalima

   

13:23-35

 

Wataƙila Firiya

Ya yi koyarwa a kan sauƙin kai; misalai: wurin zaman manya da kuma baƙi masu ba da hujjoji

   

14:1-24

 

Abin da zai sa mutum ya cancanci zama almajirin Yesu

   

14:25-35

 

Misalai: tunkiyar da ta ɓata, tsabar kuɗi da ta ɓata, ɗa da ya ɓata

   

15:1-32

 

Misalai: bawa marar adalci, mutum mai arziki da kuma Liꞌazaru

   

16:1-31

 

Ya yi koyarwa a kan yin tuntuɓe, da gafartawa, da kuma bangaskiya

   

17:1-10

 

Betani

Liꞌazaru ya mutu kuma aka ta da shi

     

11:1-46

Urushalima; Ifraimu

An ƙulla za a kashe Yesu; ya bar wurin

     

11:47-54

Samariya; Galili

Ya warkar da kutare goma; ya faɗi yadda Mulkin Allah zai zo

   

17:11-37

 

Samariya ko Galili

Misalai: matar da mijinta ya mutu da ta ci-gaba da nacewa, Bafarisi da mai karɓan haraji

   

18:1-14

 

Firiya

Ya yi koyarwa a kan aure da kashe aure

19:1-12

10:1-12

   

Ya albarkaci yara

19:13-15

10:13-16

18:15-17

 

Tambayar wani mai arziki; misalin maꞌaikata a gonar inabi da yadda aka biya dukansu daidai

19:16–20:16

10:17-31

18:18-30

 

Wataƙila Firiya

Ya sake faɗa cewa za a kashe shi a karo na uku

20:17-19

10:32-34

18:31-34

 

Roƙon da aka yi a madadin Yaƙub da Yohanna game da matsayi a Mulkin

20:20-28

10:35-45

   

Jeriko

Da yake wucewa, ya warkar da makafi biyu; ya ziyarci Zakka; misalin kuɗin mina goma

20:29-34

10:46-52

18:35–19:28