KA NUNA Littattafan Littafi Mai Tsarki Matiyu Markus Luka Yohanna Ayyukan Manzanni Romawa 1 Korintiyawa 2 Korintiyawa Babi 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 Wasiƙa ta Farko Zuwa ga Korintiyawa Surori 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 Jerin abubuwan da ke ciki 1 Gaisuwa (1-3) Bulus ya gode wa Allah don Korintiyawa (4-9) Shawara a kan haɗin kai (10-17) Kristi shi ne iko da kuma hikimar Allah (18-25) Yin taƙama da Jehobah kawai (26-31) 2 Waꞌazin da Bulus ya yi a Korinti (1-5) Hikimar Allah ta fi kowace irin hikima (6-10) Mutumin da ke rayuwa bisa ruhu da wanda yake rayuwa bisa shaꞌawoyin jiki (11-16) 3 Korintiyawa suna kan bin shaꞌawoyin jiki (1-4) Allah ne yake sa iri ya yi girma (5-9) Abokan aiki na Allah (9) Yin gini da abubuwan da ba sa ƙonewa (10-15) Ku haikalin Allah ne (16, 17) Hikimar duniya wawanci ne a wurin Allah (18-23) 4 Ya kamata waɗanda aka ba su amana su kasance da aminci (1-5) Kiristoci masu hidima suna da sauƙin kai (6-13) ‘Kada ku yi fiye da abin da aka rubuta’ (6) Kiristoci suna kama da ꞌyan wasa a fage (9) Bulus ya kula da ꞌyanꞌuwansa Kiristoci kamar yaransa (14-21) 5 Labarin wani da yake yin lalata (1-5) Ɗan ƙaramin yisti yakan kumburar da ƙullun fulawa gabaki-ɗaya (6-8) An ce a cire wani mugun mutum (9-13) 6 Kiristoci suna kai ƙarar juna kotu (1-8) Waɗanda ba za su gāji Mulkin ba (9-11) Ku girmama Allah da jikinku (12-20) “Ku guji yin lalata!” (18) 7 Shawara ga marasa aure da kuma maꞌaurata (1-16) Ku kasance a yanayin da aka kira ku (17-24) Marasa aure da gwauraye (25-40) Amfanin kasancewa marar aure (32-35) Ku auri “mai bin Ubangiji kaɗai” (39) 8 Game da abincin da aka yi hadaya da shi ga gumaka (1-13) A gare mu Allah ɗaya ne kawai (5, 6) 9 Misalin da Bulus ya kafa a matsayin manzo (1-27) “Kada ka rufe bakin bijimi” (9) ‘Kaito na idan ban yi waꞌazi ba!’ (16) Na zama dukan abu ga dukan mutane (19-23) Kasancewa da kamun kai yayin da muke tsere na rai (24-27) 10 Abin da ya faru da Israꞌilawa a dā gargaɗi ne a gare mu (1-13) Gargaɗi a kan bautar gumaka (14-22) Teburin Jehobah, da teburin aljanu (21) ꞌYanci da kuma yin laꞌakari da mutane (23-33) “Ku yi kome don ɗaukakar Allah” (31) 11 “Ku bi misalina” (1) Shugabanci da kuma rufe kai (2-16) Yadda za a ci Abincin Yamma na Ubangiji (17-34) 12 Baiwa da ruhu mai tsarki yake bayarwa (1-11) Jiki ɗaya, gaɓoɓi da yawa (12-31) 13 Ƙauna ce hali mafi girma (1-13) 14 Baiwar yin annabci da kuma magana da harsuna (1-25) Kiristoci suna yin taro cikin tsari (26-40) Matsayin mata a cikin ikilisiya (34, 35) 15 Tashiwar Kristi daga mutuwa (1-11) Tashin matattu yana sa a kasance da bangaskiya (12-19) Tashin Kristi daga mutuwa tabbaci ne (20-34) Jiki na zahiri da jiki na ruhu (35-49) Jiki marar mutuwa da marar ruɓewa (50-57) Yin ayyuka da yawa a hidimar Ubangiji (58) 16 Tara gudummawa don Kiristoci da ke Urushalima (1-4) Tafiye-tafiyen da Bulus ya yi shirin yi (5-9) Ya shirya Timoti da Afollos su kai ziyara (10-12) Shawarwari da kuma gaisuwa (13-24) Na Baya Na Gaba Ka Buga Ka Aika Ka Aika 1 Korintiyawa—Abubuwan da Ke Cikin Littafin Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya 1 Korintiyawa—Abubuwan da Ke Cikin Littafin Hausa 1 Korintiyawa—Abubuwan da Ke Cikin Littafin https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg nwt 2 Korintiyawa Hakkin Mallaka na wannan littafin