Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya

Littattafan da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki

Hausa
Littattafan da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg
nwt p. 435

Littattafan da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki

Littattafan Nassosin Girkanci da Aka Rubuta Bayan Haifuwar Yesu

SUNAN LITTAFI

MARUBUCI

WURIN DA AKA YI RUBUTUN

LOKACIN DA AKA KAMMALA RUBUTUN (B.H.Y.)

LOKACIN DA ABUBUWAN SUKA FARU

Matiyu

Matiyu

Israꞌila

Wajen 41

2 K.H.Y.–33 B.H.Y.

Markus

Markus

Roma

Wajen 60-65

29-33 B.H.Y.

Luka

Luka

Kaisariya

Wajen 56-58

3 K.H.Y.–33 B.H.Y.

Yohanna

Manzo Yohanna

Afisa ko kuma kusa da Afisa

Wajen 98

Daga sura 1 aya 19 zuwa ƙarshen littafin, 29-33 B.H.Y.

Ayyukan Manzanni

Luka

Roma

Wajen 61

33–Wajen 61 B.H.Y.

Romawa

Bulus

Korinti

Wajen 56

 

1 Korintiyawa

Bulus

Afisa

Wajen 55

 

2 Korintiyawa

Bulus

Makidoniya

Wajen 55

 

Galatiyawa

Bulus

Korinti ko kuma Antakiyan Siriya

Wajen 50-52

 

Afisawa

Bulus

Roma

Wajen 60-61

 

Filibiyawa

Bulus

Roma

Wajen 60-61

 

Kolosiyawa

Bulus

Roma

Wajen 60-61

 

1 Tasalonikawa

Bulus

Korinti

Wajen 50

 

2 Tasalonikawa

Bulus

Korinti

Wajen 51

 

1 Timoti

Bulus

Makidoniya

Wajen 61-64

 

2 Timoti

Bulus

Roma

Wajen 65

 

Titus

Bulus

Makidoniya (?)

Wajen 61-64

 

Filimon

Bulus

Roma

Wajen 60-61

 

Ibraniyawa

Bulus

Roma

Wajen 61

 

Yaƙub

Yaƙub (Ɗanꞌuwan Yesu)

Urushalima

Kafin 62

 

1 Bitrus

Bitrus

Babila

Wajen 62-64

 

2 Bitrus

Bitrus

Babila (?)

Wajen 64

 

1 Yohanna

Manzo Yohanna

Afisa ko kuma kusa da Afisa

Wajen 98

 

2 Yohanna

Manzo Yohanna

Afisa ko kuma kusa da Afisa

Wajen 98

 

3 Yohanna

Manzo Yohanna

Afisa ko kuma kusa da Afisa

Wajen 98

 

Yahuda

Yahuda (Ɗanꞌuwan Yesu)

Israꞌila (?)

Wajen 65

 

Ruꞌuya ta Yohanna

Manzo Yohanna

Batmusa

Wajen 96

 

[Alamar nan (?) tana nufin cewa ba a tabbatar da sunayen marubatan wasu littattafai da kuma wuraren da aka rubuta su ba. Harufan nan K.H.Y suna nufin kafin haifuwar Yesu. B.H.Y kuma suna nufin bayan haifuwar Yesu. An kimanta shekaru da yawa da aka rubuta littattafan.]