Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya

Saƙon Littafi Mai Tsarki Ya Yi Daidai da Kimiyya Ne?

Hausa
Saƙon Littafi Mai Tsarki Ya Yi Daidai da Kimiyya Ne?
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1001061100/univ/wpub/1001061100_univ_sqr_xl.jpg
nwt p. 11

TAMBAYA TA 4

Saƙon Littafi Mai Tsarki Ya Yi Daidai da Kimiyya Ne?

“Allah ya shimfiɗa sararin sama ba a kan kome ba, ya kuma rataya duniya babu kome a ƙarƙashinta.”

Ayuba 26:7

“Dukan ruwan koguna sukan gangara zuwa teku, amma tekun ba ta taɓa cika ba. Daga wurin da ruwan kogunan suka fito, can za su koma don su sake gangarowa.”

Mai-Waꞌazi 1:7

“Akwai Wanda yake zama a bisa duniya da ke kama da ƙwallo.”

Ishaya 40:22