Shafin Jigo/Shafin Bayanai Game da Mawallafa
Shafin Jigo/Shafin Bayanai Game da Mawallafa
“Amma akwai sababbin sammai da sabuwar duniya da muke jira waɗanda Allah ya yi mana alkawarin su, kuma za a riƙa yin adalci a cikinsu.”
—2 Bitrus 3:13.
An fassara Littafi Mai Tsarkin nan cikakkensa ko sashensa zuwa sama da yaruka 310. Don ka ga jerin yarukan gabaki-ɗaya, ka duba www.jw.org.
Dukan kwafi na Fassarar Sabuwar Duniya da Aka Buga Sun Kai:
253,794,253
Bugun 2026
Wannan littafin ba na sayarwa ba ne. Sashe ne na aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya da Shaidun Jehobah suke yi.
Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
New World Translation of the Christian Greek Scriptures
Hausa (nwtgs-HA)
Made in U.S.A.
900 Red Mills Road
Wallkill, NY 12589-5200 U.S.A.

