Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Kaunaci Jehobah Kuma Mu Ki Mugunta​—Kashi na 2

Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Kaunaci Jehobah Kuma Mu Ki Mugunta​—Kashi na 2

Duk da cewa ana takura wa Sarki Josiah, ya yi karfin zuciya kuma ya kudura cewa zai kawar da bautar gumaka a kasar, ya taimaka wa mutanen kasar su so bautar Jehobah kuma su yi abin da ya dace.