Ra’ayi Game da Yadda Rai ya Soma

Mutane daga wurare dabam-dabam sun bayyana abin da ya sa soma gaskata cewa da akwai Mahalicci.

Massimo Tistarelli: Mai Kera Na’ura da ke Yin Aiki da Kansa ya Bayyana Imaninsa

Yadda yake daraja kimiyya ya sa ya soma shakkar imaninsa game da juyin halitta.

Petr Muzny: Wani Farfesa a Fannin Shari’a Ya Bayyana Imaninsa

An haife shi a lokacin da gwamnatin Kwaminis take mulki. Bai amince da ra’ayin nan cewa akwai Mahalicci ba. Ka karanta abin da ya sa ya canja ra’ayinsa.

Irène Hof Laurenceau: Wata Likitar Gyaran Kashi ta Bayyana Imaninta

Aikinta na gyaran kashi ya sa ta soma shakkar abin da ta yi imani da shi.