Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku

Nehemiya ya taimaka wa Isra’ilawa su sake gina katangar Urushalima kuma su sake soma bauta wa Jehobah yadda ya dace.

Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku​—⁠Kashi na 1

Nehemiya ya yi iya kokarinsa wajen sake gina katangar Urushalima duk da matsalolin da ya fuskanta.

Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku​—Kashi na 2

An kammala katangar, amma Nehemiya zai iya taimaka wa mutanen su sake soma bauta wa Jehobah yadda ya dace kuwa?