Mece ce Kauna Ta Gaskiya?

Bin abubuwan da ke cikin littattafan labaran soyayya sukan jawo bakin ciki. Kauna ta gaskiya wadda aka gina bisa ka’idodin Baibul ba ta mutuwa.

Mece ce Kauna Ta Gaskiya?​—Gabatarwa

Mun san cewa akwai al’adu iri-iri a faɗin duniya game da fita zance da zai kai ga aure. Amma muna so ku amfana daga ka’idodin da ke cikin bidiyon.

Mece ce Ƙauna Ta Gaskiya?

Ka’idodin Baibul za su iya taimaka wa Kiristoci su zabi abokin aure nagari kuma su ci gaba da kaunar juna bayan aure.