Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah—Masu Yin Wa’azi a Faɗin Duniya

Shaidun Jehobah sun yi fiye da shekara 100 suna bishara. Ana wa’azin nan cikin darurruwan harsuna kuma a kasashe sama da 200. Me ya sa wannan aikin yake da muhimmanci? Ta yaya ake cim ma wannan aikin a fadin duniya? Wannan bidiyon ya amsa wadannan tambayoyi da suka bayyana yadda muke gudanar da aikinmu a fadin duniya.