Ka Koyi Darussa Daga Aminan Jehobah
Ka koyi darussa da Aminan Jehobah dabam-dabam da suke cikin Littafi Mai Tsarki!
Yoshuwa da Kaleb
Ta yaya Yoshuwa da Kaleb suka zama da karfin hali yayin da wasu ba su zama da karfin hali ba?
Abigiyel
Ta yaya Abigail ta taimaka ma wani bawan Jehobah don kada ya yi kuskure amma ya yi alheri?
Debora
Ta yaya ka za iya kasancewa da karfin hali kamar Debora?
Habila
Wane darasi ne ka koya daga Habila da zai sa ka zama mai bangaskiya?
Irmiya
Wane darasi ne za mu koya game da yin waꞌazi babu tsoro daga aminin Jehobah, wato Irmiya?
Hananiya da Mishayel da kuma Azariya
Shin kai ma za ka yi wa Jehobah biyayya kamar Hananiya da Mishayel da kuma Azariya?
Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.

