Jehobah Zai Taimaka Maka

Jehobah Zai Taimaka Maka

A wannan wasan kwaikwayon, za mu ga yadda wani nassi ya taimaka wa Grayson ya fahimci cewa ba ya bukatar ya zama kamiltacce kafin ya faranta wa Allah rai.