Koma ka ga abin da ke ciki

Halittar Sama da Kasa Aka Yi?

Halittar Sama da Kasa Aka Yi?

Sama da kasa na da girma da kuma ban mamaki. Ta yaya suka soma wanzuwa? Abin da Littafi Mai Tsarki ya fada game da wannan batun daidai ne?