Ku Yi Koyi da Bangaskiyarsu

A jerin bidiyon nan, ku yi koyi da misalan maza da mata a Littafi Mai Tsarki da sun kasance da bangaskiya.

Ku Yi Koyi da Bangaskiyarsu​—Rebeka

Shin, Rebeka za ta kasance da bangaskiya sosai har ta bar gidansu ta je inda ba ta sani ba?

Ku Yi Koyi da Bangaskiyarsu—Maryamu

Kowa yakan yi kuskure, Maryamu ma ta yi. Amma ka kalla ka ga yadda bangaskiyarta ya sa ta amfana daga horo da Jehobah ya yi mata.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

IMANI GA ALLAH

Ka Yi Koyi da Bangaskiyar Maza da Mata na Zamanin Dā

Ka yi koyi da bangaskiyar amintattun bayin Allah na zamanin dā don ka kusaci Allah.