Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ta Yaya Muka San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?

Ta Yaya Muka San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?

Littafi Mai Tsarki yana dauke da “maganar Allah” kuma ya ce Allah “ba ya iya yin karya.” (1 Tasalonikawa 2:13; Titus 1:2) Hakan gaskiya ne, ko dai Littafi Mai Tsarki yana cike da karya da kuma tatsuniyoyi ne kawai?