Allah Yana Amsa Dukan Addu’o’i Kuwa?

Allah Yana Amsa Dukan Addu’o’i Kuwa?

Allah yana so dukan mutane su rika yin addu’a. Amma yana saurara ko kuma amsa dukan addu’o’i kuwa?