Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Wane ne Mawallafin Littafi Mai Tsarki?

Wane ne Mawallafin Littafi Mai Tsarki?

Tun da mutane ne suka rubuta Littafi Mai Tsarki, me ya sa ake kiransa “maganar Allah”? (1 Tasalonikawa 2:13) Ta yaya Allah ya saukar da sakonsa ga mutane?