Become Jehovah's Friend
Darasi na 1: Ka Yi Biyayya ga Iyayenka
Me ya sa yake da muhimmanci ka yi biyayya ga iyayenka? Ka kalli wannan bidiyon kuma ka koyi amsar tare da Kaleb.
Darasi na 2: Ka Yi Biyayya ga Jehobah
Kana bukatar ka bincika kayan wasanka kuwa? Ka kalli wannan bidiyon kuma ka ga yadda Kaleb ya zama abokin Jehobah.
Darasi na 3: Ka Yi Addu’a Kowane Lokaci
Wannan bidiyon da ake iya sauko da shi yana koya wa yara lokaci da kuma inda za su iya yin addu’a ga Jehobah.
Darasi na 4: Sata Bai da Kyau
Yaya Allah yake ɗaukan sata? Karanta Fitowa 20:15. Ka kalli bidiyon kuma ka ƙara koya daga Kaleb.
Darasi na 5: Zo Mu Je Wa’azi
Safiya ta shirya fita wa’azi kuwa? Ka kalli bidiyon, kuma kai ma za ka iya yin shiri tare da ita.
Darasi na 6: Don Allah da Na Gode
Kaleb ya fahimci cewa fadin wadannan kalaman suna da muhimmanci.
Darasi na 7: Yin Kyauta Zai Sa Ka Yi Murna
Akwai hanyoyi da yawa da za ka iya taimaka wa wasu. Za ka iya tuna wasu hanyoyi?
Ka Kasance da Tsabta
Jehobah ya tsara abubuwa bisa ka’ida. Ka koyi yadda kai ma za ka kasance da tsari da kuma tsabta!
Darasi na 9: ‘Jehobah . . . Ya Halicci Dukan Abu’
Ka san abu na farko da Allah ya halitta? Ka koyi hakan yayin da ka bi Kaleb ka ga yadda aka yi halittu bi-da-bi.
Darasi na 10: Kar Ka Yi Rowa
Ka kalli yadda Kaleb da Safiya suka amfana sa’ad da suka raba abin wasansu da juna.
Darasi na 11: Ku Rika Yafe wa Juna
Yaya ya kamata ka bi da wanda ya yi maka laifi?
Darasi na 12: Kaleb da Safiya Sun Je Ziyara a Bethel
Ka kalli Kaleb da Safiya suna kallon hotunan zuwa ziyararsu a Bethel. Ka bincika ka ga irin aikin da ake yi a wajen.
Darasi na 13: Jehobah Zai Ba Ka Karfin Zuciya
Mene ne zai taimaka maka ka gaya mutane game da Jehobah da gaba gadi?
Darasi na 14: Ka Shirya Kalaminka
Waɗanne matakai huɗu ne ake ɗauka sa’ad da ake shirya taro?
Darasi na 15: Ku Saurara a Taro
Me ya sa yake da muhimmanci ka saurari kuma ka koyi abin da ake fada a taro?
Darasi na 16: Yin Wa’azi a Wani Yaren
Ta yaya za ka yi wa mutumin da yake wani yare wa’azi?
Darasi na 17: Ku Kāre Yaranku
Kaleb da Safiya sun samu shawarwari da za su kāre su.
Darasi na 18: Ka Daraja Gidan Jehobah
Ta yaya za ka nuna kana daraja wajen ibada ga Jehobah?
Darasi na 21: Za Ka Iya Zama Mai Hakuri!
Ka kalli bidiyon don ka ga abin da ya taimaka wa Kaleb ya rika hakuri.
Darasi na 22: Miji Daya da Mace Daya
Mene ne mizanan Allah game da aure kuma me ya sa suke da muhimmanci?
Darasi na 23: Sunan Jehobah
Ka san ma’anar sunan Allah?
Darasi na 24: Jehobah Ya Halicci Abubuwa Masu Ban Mamaki!
Allah ya halicci abubuwa masu kyau sosai! A cikin su, wanne ne ka fi so?
Darasi na 25: Ka Zabi Abokan Kirki
Su waye ne abokanku a ikilisiyarku?
Darasi na 26: Mutuwar Yesu
Ta yaya ne mutuwar Yesu take taimaka mana a yau?
Darasi na 27: Ka Ga Kanka a Aljanna
Ka ganin kanka a aljanna?
Darasi na 28: Ku Ci-gaba da Jimrewa da Rashin Adalci
Ta yaya labarin Yusufu da ke Littafi Mai Tsarki zai taimaka mana mu jimre da rashin adalci?
Darasi na 29: Ka Zama Mai Tawali’u
Kaleb ya koyi yadda zai zama mai tawali’u.
Darasi na 30: Ku Jimre Idan Aka Yi Muku Rasuwa
Idan wani ya rasu, me zai taimaka mana mu jimre?
Darasi na 32: Yadda Za Ka Yi Wa’azi da Kyau
Kafin ka fita wa’azi, akwai abubuwa uku masu muhimmanci da za ka koya.
Darasi na 37: Mu Rika Taimaka wa Mutane
Sa’ad da Yesu yake duniya, ya yi sadaukarwa a kullum don ya taimaka wa mutane. Ta yaya za ka bi misalin Yesu?
Darasi na 38: Ku Kaunaci Makwabcinku
Ta yaya misalin Ba-samariye mai kauna zai taimaka maka ka kaunaci makwabcinka?
Soma Tabin Ka Zama Abokin Jehobah: Jehobah Yana Gafartawa
Ka kalli yadda Kaleb ya shawo kan jarrabawa.
Darasi na 40: Jehobah Yana Gafartawa
Idan muka yi kuskure, ya kamata mu fid da rai ne? Bari mu ga abin da Kaleb ya koya daga labarin wani mutum a cikin Littafi Mai Tsarki.
Darasi na 41: Ya Kamata Mu Yi Bikin Ranar Haihuwa Ne?
Ta yaya za ka iya taimaka wa mutane su fahimci dalilin da ya sa ba ka yin bikin ranar haihuwa?
Soma Tabin Bidiyon Ka Zama Abokin Jehobah: Jehobah Yana Amsa Addu’a Kuwa?
Ka ga yadda Jehobah ya amsa addu’ar Safiya.
Darasi na 43: Jehobah Yana Amsa Addu’a Kuwa?
Za ka iya yin addu’a ga Jehobah don ya taimaka maka, kuma zai saurare ka.
Darasi na 44: Kada Ka Gaji
Yaya kake ji idan mutane ba sa son su saurari waꞌazinmu? Ka ga abin da Kaleb da Safiya suka yi.
Soma Tabin Ka Zama Abokin Jehobah: Wa Ya Kamata Ya Zama Abokina?
Ka ga yadda Safiya ta sami abokiya.
Bidiyon da Suka Motsa Zukatan Yara
Shaidun Jehobah sun yi bidiyon katun da dama don su taimaka wa yara su bi ka’idodin da ke Littafi Mai Tsarki. Ka kalla ka ga yadda aka yi bidiyon nan.