Become Jehovah’s Friend—Sing With Us

Yadda Za Mu Zama Abokin Jehobah (Waƙa ta 106)

Za ka so ka zama abokin Allah? Kalmomin wannan waƙar za su iya taimaka maka ka koyi hakan.

Mun Gode, Ya Jehobah (Waƙa ta 2)

Me ya sa kake gode wa Jehobah? Ka lura ko dalilai nawa ka samu sa’an da kake rera wannan waƙar.

Rayuwar Majagaba (Waka ta 140)

Ka yi tunanin yin hidimar majagaba domin za ta sa ka sami albarka.

Ka Ji, Ka Yi Biyayya, Don Ka Samu Albarka (Waƙa ta 120)

Ka rera waƙa tare da Kaleb da Safiya kuma ka koyi abin da ya sa kasance da biyayya zai sa mu farin ciki.

Ka Albarkaci Taronmu (Waka ta 20)

Kai ma ka rera kuma ka kalli abin da wasu abokanka suke yi sa’ad da suka halarci taron Kirista.

Yin Hidima Tare da Haɗin Kai (Waka ta 53)

Ka kalla ka ga haɗin kai tsakanin ’yan’uwanmu a taron yanki na kasashe.

Waka ta 55—Rai Na Har Abada—A Karshe! (Waka ta 55)

Mu yi wakar tare kuma ka yi tunanin kana Aljanna.

Ka Yi Dokin Ladan Nan! (Waka ta 24)

Yayin da kake rera wakar nan, ka yi tunanin yadda rayuwa za ta kasance a Aljanna.

Wakar Yabo (Waka ta 132)

Ka yi koyi da Musa da Isra’ilawa ta wajen rera wakar yabo ga Jehobah.