Koma ka ga abin da ke ciki

“Za Ka Rike Aminci ga Jehobah?”

Akwai bambanci tsakanin yin niyyar kasancewa da aminci ga Allah da yin da’awar nuna aminci ga Allah da kuma kasancewa da aminci ga Allah. Labarin da ke littafin Fitowa surori 20 da 24 da 32 da kuma 34 ya bayyana mana hakan.

An dauko labarin ne daga littafin Fitowa 20:​1-7; 24:​3-18; 32:​1-35; 34:​1-14.