Koma ka ga abin da ke ciki

“Yahweh Ya Sa Su Su Yi Farin Ciki”

Ka ga yadda Zerubbabel da Joshuwa Babban Firist da sauran Isra’ilawa da suka dawo daga bauta suka ci gaba da yin farin ciki domin sun kasance da bangaskiya da kuma karfin hali yayin da suke fuskantar matsaloli. An dauko labarin ne daga Ezra 1:​1-6; 3:​1-6, 10-13; 4:​1-7, 11-16; 5:​3-5; 6:​6-12, 22; Haggai 1:​2-11; 2:​3-9; Zakariya 1:​12-16; 2:​7-9; 3:​1, 2; 4:​6, 7.