Koma ka ga abin da ke ciki

“Ka Karfafa, Ka Yi Ƙarfin Hali Ka Yi Aikin”!

Ya kamata abubuwan da muke yi su nuna cewa muna dogara ga Jehobah sa’ad da muke fuskantar matsaloli. Ka lura da yadda ayyukan Dauda suka nuna cewa yana dogara ga Jehobah.

A Littafin 1 Tarihi 28:1-20; 1 Sama’ila 16:1-23; 17:1-51