Koma ka ga abin da ke ciki

Jehobah Ya Ci-gaba da Nuna Masa Kauna

Za ka ga yadda Yusuf ya nuna cewa yana kaunar Allah da kuma mutane, duk da wahalar da ya sha. Ya kuma ga yadda Jehobah ya nuna masa kauna yayin da yake fama da matsalolin. Labarin yana cikin littafin Farawa 37:​1-36; 39:1–47:⁠12.