Zai yiwu mu ji daɗin rayuwa har abada?

Zai yiwu mu ji daɗin rayuwa har abada?

Mece ce amsarka?

  • e.

  • a’a.

  • wataƙila.

ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

“Masu adalci za su gāji ƙasar, su zauna a ciki har abada.”​ZABURA 37:29.

ABIN DA ZA KA MORA

Kai da iyalinka da kuma abokanka za ku ji daɗin rayuwa cikin kwanciyar hankali.​IRMIYA 29:11.

Za ka ji daɗin rayuwa har abada.​ZABURA 22:26.

ZA MU IYA GASKATAWA DA LITTAFI MAI TSARKI?

Ƙwarai kuwa! Don ka san dalilin, ka karanta darussa guda uku a wannan ƙasidar. Jigon su ne: