Russia
An Tsare Dan’uwa Kuzin da Makhnev
Jami’un tsaro masu rufe da fuskokinsu sun kai wa wasu gidaje hari a Kaluga, Rasha, kuma sun kama Dan’uwa Kuzin da Makhnev.
Mutane A Fadin Duniya Sun Yi Magana Game da Hukuncin da Kotun Kolin Rasha Ya Yanke wa Shaidun Jehobah
Hukumomi da kuma ma’aikatan gwamnati a fadin duniya sun fadi ra’ayinsu game da hukuncin da Kotun Koli na Rasha ya yanke wa Shaidun Jehobah kuma ya hana su yin ayyukansu na ibada.
Kotun Koli Na Rasha Ta Sake Karfafa Hukuncin da Aka Yi wa Shaidun Jehobah Kwanakin Baya
Kotun Koli na Rasha ta sake karfafa hukuncin da aka yi wa Shaidun Jehobah a ranar 20 ga Afrilu 20, 2017. Shaidun Jehobah a Rasha za su roki Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam da kuma Kungiyar Majalisar Dinkin Duniya da ke Kāre Hakkin ’Yan Adam da su sa a yi musu adalci.
Ma’aikatan Gwamnatin Rasha Sun Yaba wa Shaidu Har da Wani Dan Denmark da Ke kurkuku don Taimakawa Wajen Tsabtace Mahalli
Ma’aikatan gwamnatin birnin Oryol da ke Rasha sun yaba wa Shaidun Jehobah har da wani dan Denmark da ke kurkuku don taimakawa wajen tsabtace mahalli. Dennis Christensen yana cikin rukunin, wanda aka kama shi sa’ad da yake halartar taron ibadarsa.
Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari A Wurin Taron Shaidun Jehobah
A ranar 25 ga Mayu 2017, ‘yan sanda dauke da makamai tare da Federal Security Service (FSB) sun kai hari a wurin taron Shaidun Jehobah a Oryol, Rasha.
Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari a Wurin Taron Shaidun Jehobah
An nuna wasu ’yan sanda dauke da makamai tare da hukumar FSB a wani bidiyo a telibijin na Rasha yayinda suka kai wa Shaidun Jehobah hari a wurin taronsu a Oryol, Rasha.