Koma ka ga abin da ke ciki

Russia

 

2020-08-07

RASHA

Bai Kamata Mu Ji Tsoron Tsanantawa Ba

A taron shekara-shekara na 2019, Dan’uwa Mark Sanderson memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da jawabi mai jigo “Mene ne Za Mu Ji Tsoronsa?” A jawabin, ya nuna wani bidiyo da ya nuna yadda ake tsananta wa ’yan’uwanmu a kasar Rasha.