Shaidun Jehobah da Aka Tsare a Kurkuku Saboda Imaninsu—Bisa ga Kasa
Shaidun Jehobah da Aka Tsare a Kurkuku Saboda Imaninsu—Bisa ga Kasa
Adadin Shaidun Jehobah da ke tsare a kurkuku har zuwa watan Yuli 2016
A INA?
WADANDA AKA TSARE
DALILI
Eritiriya
55
Sun ki yin wani abu saboda imaninsu
Suna aikin ibada
Ba a ba da dalilin ba
Nagorno-Karabakh
1
Sun ki yin wani abu saboda imaninsu
Singapore
14
Sun ki yin wani abu saboda imaninsu
Koriya ta Kudu
495
Sun ki yin wani abu saboda imaninsu
Turkmenistan
1
Suna aikin ibada
Adadi
566
An rubuta a cikin Article 18 na International Covenant on Civil and Political Rights * cewa kowane dan Adam yana da “ ’yancin yin tunani da ‘yancin bin lamiri da kuma addini.” A wasu kasashe, idan Shaidun Jehobah suka yi amfani da wannan ‘yancin, akan kama su a tsare su a kurkuku, har ma a wulakanta su sosai. Yawancin wadanda aka tsare a kurkuku matasa ne maza wadanda suka ki su shiga soja saboda imaninsu. Wasu kuma an tsare su ne domin suna aikin ibada.
^ sakin layi na 25 Ka kuma duba United Nations Universal Declaration of Human Rights, Article 18 da kuma European Convention on Human Rights, Article 9.