Labaran Shari’a a Rasha

2 GA AGUSTA, 2017

Mutane A Fadin Duniya Sun Yi Magana Game da Hukuncin da Kotun Kolin Rasha Ya Yanke wa Shaidun Jehobah

Hukumomi da kuma ma’aikatan gwamnati a fadin duniya sun fadi ra’ayinsu game da hukuncin da Kotun Koli na Rasha ya yanke wa Shaidun Jehobah kuma ya hana su yin ayyukansu na ibada.