Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ruwanda

6 GA MAYU, 2016

An Bi Dokar Kasa a Jamhuriyar Ruwanda

Ofishin Masu Gudanar da Bincike ya ga cewa hakan rashin adalci ne kuma ya sa Kotun Koli ya yi wa Shaidun adalci.

2 GA YULI, 2015

Kotun Ruwanda Ya Amince da Kasancewar Addinai Dabam-dabam

Wani Kotu a yankin Karongi a Ruwanda ya goyi bayan ’yancin addini wa dalibai takwas da Shaidun Jehobah ne. Shawarar da kotun ya yanke zai iya taimaka a amince da kasancewar addinai dabam dabam a makarantu na kasar Ruwanda kuwa?