Koma ka ga abin da ke ciki

7 GA JANAIRU, 2020
RASHA

An Tsare Dan’uwa Kuzin da Makhnev

An Tsare Dan’uwa Kuzin da Makhnev

Wasu ʼyan’uwa mata hudu sun fadi yadda jami’un tsaro masu rufe da fuskokinsu suka kawo musu hari a gidansu kuma suka kama Dan’uwa Kuzin da Makhnev. Lauyan ʼyan’uwan ma ya sa baki a batun.